Taurarin da aka gani Jiya a Nigeria

abun mamaki da aka gani jiya a sama

Al’ummar Nigeria kudu da Arewa sun shiga rudanin da abun mamaki ganin wasu jerin haske da suka gani a daren jiya, a sararin samaniya.

Abun mamaki shine hasken dai yana da yawa kuma a layi guda kamar jerin fitulun ababen hawa yayin tafiya a jere.

Wasu sunce Bakin Halittu ne Aliens suke biki ๐Ÿ˜‚.

wasu sunce sojojin sama ne

ga dai ฦ™arin bayanin #fateema Abdullahi daga facebook

Shin akwai Wanda sukaga wannan jerin hasken Taurarin a Daren jiya ?

Toh Ku kwantar da hankalinku ba tashin duniya za’ayi ba ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚Wannan sun kewaye duniya musamman nahiyar Afrika a Daren jiya 8 January. Kuma an gansu a ko’ina a fadin kasar nan.

Nau’i ne na satellite Wanda ake kira STARLINK SATELLITE mallakin Elon Musk, Kuma sune satellite da sukafi kowanne yanzu a duniyar nan domin samar da wadataccen internet.

Tags: No tags

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *