waye mai kudin Africa

waye mai kudin Africa yanzu… ?

An yanka ta tashi, Dangote ya ce ba wanda ya fi shi kudi a nahiyar Afirka. Hamshakin attajirin nan dan Najeriya Alhaji Aliko Dangote, ya musanta bayanan muhallabar Forbes na baya-bayan nan da ke cewa ya zauta daga matsayarsa ta wanda ya fi kowa kudi ...

20240109_141534

Sako kan Katin Dan kasa

MUHIMMAN SAKO Shaidar katin Ɗan ƙasa shaida ce da take tabbatar da cewa mutum shi ɗan asalin ƙasa ne ba shigowa yayi ba. yana taimakawa a kowanne fanni na zamani kamar makaranta, samun aiki, da tsaro... Ga saƙo Daga hukumar NIMC. Duk gy ...