20240109_141534

Sako kan Katin Dan kasa

MUHIMMAN SAKO

Shaidar katin Ɗan ƙasa shaida ce da take tabbatar da cewa mutum shi ɗan asalin ƙasa ne ba shigowa yayi ba.

yana taimakawa a kowanne fanni na zamani kamar makaranta, samun aiki, da tsaro…

Ga saƙo Daga hukumar NIMC.

Duk gyare-gyaren da za’a yi akan katin zama ɗan ƙasa ₦500 ne kacal, Saidai Canjin Kwanan watan haihuwa kaɗai akan ₦15,000, Za’a biya kudin ne a na’urar biyan kudi (Remita) a hukumance, idan aikin baiyiyu ba kuma ba za’a mayarmaka da kuɗin ka ba (Non -Refundable).

A kiyaye, kar a fada hannun mayaudara!!

#Maitukwane from Facebook.

Tags: No tags

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *