waye mai kudin Africa

waye mai kudin Africa yanzu… ?

An yanka ta tashi, Dangote ya ce ba wanda ya fi shi kudi a nahiyar Afirka. Hamshakin attajirin nan dan Najeriya Alhaji Aliko Dangote, ya musanta bayanan muhallabar Forbes na baya-bayan nan da ke cewa ya zauta daga matsayarsa ta wanda ya fi kowa kudi a Afirka, yana mai cewa mutumen Johann Rupert, da ake cewa ya doke Dangote, na da matsayi na 195 a jerin wadanda suka mallaki kudi a duniya, alhali kuwa, shi yana jan ragamar matsayi na 191.

source : DW

Tags: No tags

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *